2021-09-13 14:14:35
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*ASSALAMU ALAIKUM*
Dukkan yabo da godia Sun tabbata Ga Allah s.w a Wanda cikin ikon sa da yardar sa yabamu ikon kaiwa baiti na 950 a cikin SHADIBIYYA a jiya
_Akwai Sanar Guda Uku da Malam Yace ayi_
_Ta Farkon(1)_
*Insha Allah Wata Mai Zuwa Za'a Kammala SHADIBIYYA*
_Ta biyu(2)_
*Akwai Certificate da Walima Da Za'ayi a Wata Mai Zuwa,wanda kowa zai biya naira dari biyar na kusa dana nesa*
_Ta uku(3)_
*Za'a fara Karatun DURRA da Akilah ana kammala SHADIBIYYA a watan Gaba*
*Akwai Sharhin DURRA da Akilah Wanda Malam zaiyi anfani dasu,ga mai bukata Sai yayi mana Magana*
*Daga Zauren*
_sheikh Ahmad Tamim Zaria_
07037821976
245 views11:14