2022-12-19 07:20:24
.https://t.me/SheikhAhmadTamimZaria
*مجلس الشيخ أحمد تميم زاريا*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*DAURA NA SATI BIYU*
Assalamualaikum Ina dalibai Ilimi masu son koyan ilimin usulul fiqhu da larabci, dama ta samu musamman malam islamiyyah da wainda suke higher Islam ko jamaatu da sauransu, zaa gabatar da daura kamar haka:
*Ranaraku kaman haka*. .
*Satin farko: litinin 19th December, 2022 zuwa Jumua 23th December, 2022*
*Sati na Biyu: Litini 26th December, 2022 zuwa Jumua 30th December, 2022*
*_LITTAFAN DA ZAA KARATA SUNE_*
1. نظم الورقات---العمريطي
2. القراءة الرشيدة الجزء الثالث
1. NAZMUL WARAKAT
2. AL-KIRA'ATUL RASHEEDAH LITTAFI NA UKU
KUDIN REGISTRATION: N1,000
Kofa Bude yake ga wainda zasu bada sadakatun jariya wajen siyan littafai ko registration Allah ya Bada iKon taimakawa
*A Masallacin Fadi Sonka Bayan Gidan Sarki Prison Road Kwarbai Zaria City*
_Za'a fara karatu karfe tara na safe zuwa karfe Sha biyu da Rabi na rana 9:00am--12:30pm_
*Daga Zauren*
_Sheikh Ahmad Tamim Zaria_
08065431118
07037083628
120 views04:20